Yadda Aka Samu Ci Gaba A Harkar Kasunwancin Jihar Kanon Najeriya Jos

Your browser doesn’t support HTML5

Tun bayan dawowar mulkin dimukradiya a Najeriyar a 1999, a jihar Kano wacce ta fi kowacce yawan mutane a arewacin Najeriya, kuma cibiyar kasuwancin yankin, an samu cigaba da kuma akasin haka, sakamakon rashin dorewar manufofin gwamnati.