Yadda Aka Gudanar Da Shirye-shiryen Sallah A Jamhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda bayan azumin bana ya kai karshe, musulmai a Jamhuriyar Nijar suka yi shirin gudanar da bukukuwan sallah, musanman a ranakun karshe.