Yadda Aka Gudanar Da Bukin Kirsimeti A Birnin Konni

Your browser doesn’t support HTML5

Bukin Kirsimeti a Birnin N'Konni da irin rawar da hukumomi suka taka, na baza jami'an tsaro domin kariyar lafiya jama'a da majami'u, haka al'ummah Musulmai sun yi ma Kiristoci barka da shagulgula.