Wata ‘Yar Nijar Dake Tsere Mai Kwayoyin Halittar Maza

Your browser doesn’t support HTML5

A jamhuriyar Nijar wata matashiya da ta shahara a harkar tsere tana da kwayoyin halitta da suka yi kama da na maza, abinda ke neman kawo mata tarnaki a fafatawar da za ta yi a wasannin Olympic na bana a Tokyo.