Wata Mata A Nijar Ta Dukufa Da Taimakawa Marayu Da Yaran Da Ake Yarwa Bayan An Haifesu

Your browser doesn’t support HTML5

Wata mata a Jamhuriyar Nijar ta dukufa taimakawa marayu da sauran yara da ake yarwa bayan an haifesu. Matar ta ce tana yin wannan aikin sa kai ne don baiwa irin wadanan yara samun rayuwa kamar ta kowa.