VOA60 AFIRKA: Wata Kotu A Janhriyar Nijar Ta Yankewa Wani Shugaban 'Yan Adawa Hukuncin Je-Ka-Gyara-Halinka Na Watanin 3

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kotu a Janhuriyar Nijar ta yankewa wani shugaban 'yan adawa hukuncin je-ka gyara-halinka na watanni 3, bayan da ya yi kiran a kifar da gwamnatin kasar.