Wasu ‘Yan Kunar Bakin Wake Sun Tada Bam A Safiyar Yau A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu yan kunar bakin wake sun tada bam a safiyar yau A Maiduguri, inda mutane 9 suka mutu 21 kuma suka jikkata.