Wasu Shugabannin Bankuna Ke Yiwa Tattalin Arzikin Najeriya Zagon Kasa Ba 'Yan BDC Ba - Masana Tattalin Arziki

Your browser doesn’t support HTML5

Masana tattalin arzikin dai sun jadada hakan ne a daidai lokacin da farashin dala a kan Naira ya kai sama da dubu 1 da 800 a yau Laraba kamar yadda zaku ji a bakin wannan masanin.