Wasu Mata Hudu 'Yan Kunar-Bakin-Wake Sun Kai Hari A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin tsaro a Maiduguri sun tabbatar da mutuwar mutane biyu tare da 'yan kunar-bakin-wake su hudu da suka yi yunkurin kai hari cikin daren talata a Maiduguri. Ana kyautata zaton maharan 'yan Boko Haram ne