Wasu Masu Sharhi A Najeriya Sun Danganta Hauhawar Farashin Kaya Da Faduwar Darajar Kudi

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu masu sharhi dai na danganta hauhawar farashin kayan masarufi a Najeriya akan faduwar darajar kudin kasar da kuma yawan basussukan da kasar ke ciyowa.