Wasu Kungiyoyin Mata na Janhuriayar Nijar Sun Shirya Wani Zaman Dirshin a Gaban Ofishin Ministan dake kula da Mata

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu kungiyoyin Mata na Janhuriayar Nijar sun shirya wani zaman dirshin a gaban Ofishin Ministan dake kula da Mata da Yara domin nuna fushinsu game da rashin isashen wakilici a gwamnati.