VOA60 AFRIKA: Wasu Gungun Matasa Sun Fara Sana’ar Kera Takalma A Birnin Yola

Your browser doesn’t support HTML5

NIGERIA: Sakamakon rashin ayyukan yi wasu gungun matasa sun fara sana’ar kera takalma a birnin Yola dake Arewacin Najeriya.