Wasu Fa'idodin Da Suka Shafi Lafiya Na Azumi

Your browser doesn’t support HTML5

Zaitun Mahmud Aminu, wani kwararre kan abinci mai gina jiki a Cibiyar nazarin abinci a Najeriya reshen jihar Kano, ya mana karin haske akan fa’idodin da suka shafi lafiya na azumi.