Taron manema labarai akan wasu kwamandoji da mayakan kugiyar Boko Haram da aka yi zagaye da su, waddanda ake zargin cewa su suka sace kuma suka yi garkuwa da yan matan makarantar kwana ta Chibok dake jihar Borno, tare da kashe mutane da kai hare haren bama bamai a wurare dabam dabam.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wasu mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram, ciki har da wadanda suka tabbatar da cewa sun taimaka wajen sace 'yan matan Chibok daga makarantarsu.
Mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram da rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama.
Wasu makamai da aka kwace daga mayakan kungiyar Boko Haram.
Mayaka da kwamandojin kungiyar Boko Haram da rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama.