Wasikar Gowon Ta Zo A Kurarren Lokaci - Masana

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu masana na ganin ba wani tasirin da wasikar za ta yi ganin cewa ya zo a kurarren lokaci wasu kuma na ganin cewa zata yi tasiri sakamakon yadda ya jadada mahimmancin rayuwa da walwalar al’ummar kasashen da al’amarin ya shafa.