Shin jarumta ce ko kuwa karambani, ya sa wani wadan mutun yin wasan kokuwa da wani jibgegen dan kokuwa a Ghana? Sun yi kokuwar ne a lokacin wasan zabuwa na Zabarmawa da Adarawa a Ghana.
Wasan Zabuwa: Jarumta Ko Karambani?
Your browser doesn’t support HTML5