BIDIYO:Wasan Masu Takalmin Taya a Zagayowar Ranar Samun 'Yancin Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar masu wasannin takalmin taya mai suna Size 2 sun yi murnar zagayowar ranar samun 'yancin Najeriya inda suka yi kokarin jan hankalin jama'ar jos da a zauna lafiya da juna