Wani Mutum A Ghana Yana Sarrafa Robobi Zuwa Man Fetur Da Gas

Your browser doesn’t support HTML5

Wani mutum a Ghana, Mustapha Ibrahim yana tsaftace muhalli ta hanyar karba tare da sarrafa robobi zuwa man fetur da man gas.