Wani Mawakin Nijar Ya Bullo Da Tsarin Ceto Al’adun Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Ganin yadda zamani ke yin tasiri wajen bacewar wasu al’adun gargajiya a Jamhuriyya Nijar, wani mawaki dan kasar, Maman Sani Mati, ya bullo da wani tsari da zai ba da damar ceto wasu al’adun kasar, musamman ma amfani da wasu kayan kade-kade na gargajiya dake bazanar bacewa.