VOA60 AFIRKA: Wani Kampani Mai Tasowa Yana Amfani Da Tsoffin Firinji Don Sauyasu Zuwa Na’ura Mai Amfani Da Hasken Rana

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: Wani kampani mai tasowa yana amfani da tsoffin firinji don sauyasu zuwa na’ura mai amfani da hasken rana na adana abinci kada su gurbace, don taimakawa ‘yan kasar da ke fama da rashin wutar lantarki