Wani Bincike Na Zargin Kamfanin Taba Na Philip Morris Da Samar Da Kudi Ga Masu Aikata Ta’addanci

Your browser doesn’t support HTML5

Wani rahoton bincike da aka gudanar a bana ya zargi wakilin katafaren kamfanin taba sigari na Switziland da Amurka, a Burkina Faso, Philip Morris da samar da kudi ga masu aikata ta’addanci, ta hanyar yin fasakwaurin tabar.