VOA60 AFIRKA: Wani Alkali A Afrika Ta Kudu Ya Yanke Hukunci Ga Wasu Matasa Fararen Fata

Your browser doesn’t support HTML5

Wani alkali a Afrika ta Kudu ya yanke hukunci ga wasu matasa fararen fata ‘yan shekaru 19 da 16 , na daukar hoton bidio kansu suna tursasa wa wani bakar fata shiga cikin Makara kana suna barazanar kona shi.