Wane ne fitaccen Goaler a Afirka? Enyeama (NG), Cherifia (TN), Lamyaghri (MA), Barry (CI), Mweene (ZM), ko Kidiaba (DRC)? Aika sakon TEXT din sunnan dan wasan zuwa ga: +12026701867

Nigeria's goalkeeper Vincent Enyeama reacts at the end of their African Cup of Nations quarterfinals match with Ivory Coast Sunday, Feb. 3 2013 at the Royal Bafokeng stadium in Rustenburg, South Africa. Nigeria defeated Ivory Coast 2-1 to advance to the semifinals. (AP Photo/Armando Franca)

Kungiyar Taurarin Kwallon Kafar Afirka Na 2013:
Ana iya jefa kuri’a ta hanyar aiko da Text dauke da sunan ‘yan wasan da aka zaba zuwa ga +12026701867.

Zabi zakarun gurza tamaula da kuke son gani cikin Kungiyar Kwallon Kafa ta Afirka ta 2013, kuma ta Muryar Amurka. Zabi ‘yan wasa 4, ta hanyar fitar da tauraro guda daga wadannan rukunoni 4 na Mai Tsaron Gida, Dan Wasan Tsakiya, Dan Wasan Gaba da Mai Tsaron Baya. Za a fara jefa kuri’a ran 19 Janairu, a rufe ran 10 Fabrairu. Za a bayyana ‘yan wasan da suka yi nasarar shiga cikin Kungiyar a ranar 11 Fabrairu.

Mai Tsaron Gida:
Moez Ben Cherifia (Tunisia)
Nadir Lamyaghri (Morocco)
Boubacar "Copa" Barry (Ivory Coast)
Kennedy Mweene (Zambia)
Robert Muteba Kidiaba (DRC)
Vincent Enyeama (Nigeria)

Dan Wasan Tsakiya:
Seydou Keita (Mali)
André Ayew (Ghana)
Kevin-Prince Boateng (Ghana)
Yaya Touré (Ivory Coast)
Alexandre Song (Cameroon)
John Mikel Obi (Nigeria)

Dan Wasan Gaba:
Didier Drogba (Ivory Coast)
Samuel Eto’o (Cameroon)
Gervinho (Ivory Coast)
Christopher Katongo (Zambia)
Manucho (Angola)
Victor Moses (Nigeria)

Mai Tsaron Baya:
Souleymane Diawara (Senegal)
Kolo Touré (Ivory Coast)
Jean Jacques Gosso (Ivory Coast)
Stopilla Sunzu (Zambia)
Adama Tamboura (Mali)
John Mensah (Ghana)