Kamfanin sadarwa na kasar Sin Huawei ya ce yana son horar da matasan Afirka miliyan 3 da za su yi aiki da fasahohin zamani. Tuni dai, daliban Najeriya da suka shiga wata gasar ICT da Huawei ya dauki nauyi, sun ce fa'idojin, gami da yiwuwar sama musu aiki a kamfanin, su na da yawa. Amma masana sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar wannan ya haifar da mummunan tasirin fasahar China a Afirka. Rahoton Timothy Obiezu, Abuja.
Wane Irin Tasiri Fasahohin Zamani Na China Za Su Yi A Afrika?
Your browser doesn’t support HTML5
Kamfanin sadarwa na kasar Sin Huawei ya ce yana son horar da matasan Afirka miliyan 3 da za su yi aiki da fasahohin zamani. Tuni dai, daliban Najeriya da suka shiga wata gasar ICT da Huawei ya dauki nauyi, sun ce fa'idojin, gami da yiwuwar sama musu aiki a kamfanin, su na da yawa. Amma masana sun...