LAFIYARMU: Waiwayen Wasu Daga Cikin Muhimman Rahotannin Shekarar 2023

Your browser doesn’t support HTML5

Ana zargin wani likita a birnin Jos da sace kodar wasu marasa lafiya ba tare da saninsu ba. ‘Yan sanda sun kama likitan, kuma sun kulle asibitin na shi.