Wadanne Irin Sana'oin Hannu Suka Kamata Gwamnatoci Su Samar Domin Rage Radadin Talauci?

Waddanne irin sana'o'in hannu suka kamata gwamnatoci daga kananan hukumomi zuwa tarayya su kirkiro domin ragewa matasa radadin talauci da zaman kashe wando?

Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com