Wa’adin Mako 6 Da Muka Baiwa Buhari Kadan Ne Daga Cikin Shirin Majalisa- Sanata Jika ​​​​​​

Your browser doesn’t support HTML5

Dan takarar gwamna karkashin inuwar sabuwar jam'iyyar NNPP kuma Sanata dake wakiltar Jihar Bauchi ta tsakiya, Sanata Halliru Jika, ya ce sun baiwa bangaren zartaswa duk goyon bayan da ya kamata don baiwa yan kasa tsaro kuma ya zamo wajibi gwamnatin kasar ta sauya salon neman bakin zare ga...