VOA60 DUNIYA: TUNISIA Akalla Mutane 30 Suka Mutu A Tunisia, Maris 07, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Akalla Mutane 30 Suka mutu bayan da mayakan sa kai da dakarun Tunisia suka yi wata arangama a garin Ben Guerdane dake kn iyaka da Libya.