VOA60 AFIRKA: Shugaba Jose Eduardo Dos Santos ya Tabbatar da cewa ba Zai Sake Tsayawa Takarar Shugaban Kasa Ba

Your browser doesn’t support HTML5

Angola: Shugaba Jose Eduardo dos Santos ya tabbatar da cewa ba zai sake tsayawa takarar shugaban kasa ba, abinda ya kawo karshen wa’adin shekaru 38 a matsayinsa na shugaba kasa amma zai ci gaba da rike shugabancin jam’iyyar mai mulki.