VOA60 DUNIYA: AMERICA A Kansas nan Amurka Wani Da Bindiga Ya Kashe Mutane 3 Ya Kuma Raunata 14, Fabrairu 26, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

A Kansas a nan Amurka wani dan bindiga ya kashe mutane 3 ya kuma raunata 14 a wata masana'anta kafin ya gamu da gamon sa a wani harbe ni-in habe ka da yan sanda.