VOA60 AFIRKA: NIGERIA Nan Da Watanni 18 Kasar Najeriya Za Ta Daina Shiga Da Tacaccen Mai Cikin Kasar, Maris 09, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Ministan man fetur a Najeriya Emmanuel Ibe Kachikwu ya ce nan da watanni 18 kasar Najeriya Za Ta daina shiga da tacaccen mai cikin kasar.