VOA60 DUNIYA: A Jawabinsa Na Farko Akan “Halin-da-kasa take ciki” Shugaba Trump Ya Yi Kira Akan Hadin Kan Al'umma

Your browser doesn’t support HTML5

A jawabinsa na farko akan “halin-da-kasa take ciki” shugaba Donald Trump ya yi kira akan hadin kan alumma, inda kuma ya yaba kan abunda yake ganin muhimman nasarori da ya samu ta fuskar harkokin waje da kuma tatalin arziki.