VOA60 DUNIYA: LIBYA Daruruwan Mutane a Tripoli Sun yi Zanga Zangar Nuna Adawa da Kasancewar Dakarun Faransa a Kasar.

Your browser doesn’t support HTML5

Daruruwan mutane a Tripoli sun yi zanga zangar nuna adawa da kasancewar dakarun Faransa a kasar, bayan da wasu sojojinta uku suka mutu a wani hadarin jirgi mai saukar ungulu a Benghazi.