VOA60 AFIRKA: SOMALIA Mawuyacin Halin da Mutane Suka Shiga ya Kara Ta’azzara,

Your browser doesn’t support HTML5

Mawuyacin halin da mutane suka shiga ya kara ta’azzara, yayin da dumamar yanayin El Nino ya haddasa matsanancin fari.