VOA60 AFIRKA: NIGERIA Mata 'Yan Shia, Sunyi Zanga Zanga A Kaduna

Your browser doesn’t support HTML5

Mata 'yan Shia sunyi zanga zanga a Kaduna suna neman a sako Shugabansu da wasu da dama da ake tsare da su, tun bayan arangamar da aka yi tsakanin sojojin da mabiya shugaban nasu, lamari da ya halaka kusan mutane 350.