VOA60 DUNIYA: NORWAY Wani Jirgin Norway Ya Ceto 'Yan Gudun Hijira Kusan 300, Afrilu 11, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Wani jirgin Norway ya ceto 'yan gudun hijira kusan 300 dake kokarin ketare tekun Bahar Rum, ya kai su tashar jiragen ruwan Taranto a Italiya