VOA60 AFIRKA: GABON An Rantsar Da Ali Bongo A Wa’Adi Na Biyu A Matsayin Shugaban Gabon

Your browser doesn’t support HTML5

An rantsar da Ali Bongo a wa’adi na biyu a matsayin shugaban Gabon, inda yayi kiran hadin kai bayan zaben da ya jawo tashe-tashen hankula da rarrabuwa a kasar.