VOA60 AFIRKA: SENEGAL Dakarun Yammacin Africa Sun Iso Makwabciyar Kasar Gambia Inda Suke Shirin Cire Shugaba Yahya Jammeh

Your browser doesn’t support HTML5

Dakarun yammacin Africa sun iso makwabciyar kasar Gambia inda suke shirin cire Shugaba Yahya Jammeh da ya jima kan mulki saboda ya baiwa sabon shugaba wuri