VOA60 Duniya: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Mike Pompeo Yace Jami’an Diflomasiyyan Amurka Bazasu Bar Kasar Venezuela Ba

Your browser doesn’t support HTML5

Venezuela: Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo yace jami’an diflomasiyyan Amurka bazasu bar kasar Venezuela ba bisa dokar da shugaban kasar Nicolas Maduro ya bada a ranar laraba da ta basu awowi 72 na su bar kasar.