VOA60 Duniya: Masu Tattaunawa Daga China Da Amurka Sun Gana A Yau Laraba Don Tattaunawar A Karo Na Biyu

Your browser doesn’t support HTML5

Masu tattaunawa daga kasar China da Amurka sun gana a yau Laraba don tattaunawar a karo na biyu da nufin daidaita matsalar cinikayya tsakanin kasashen biyu.