VOA60 DUNIYA: Kwamandan Sojan Amurka Pat Shanahan Ya Kai Ziyara A Kasar Afghanistan A Jiya Litinin

Your browser doesn’t support HTML5

Kwamandan sojan Amurka Pat Shanahan ya kai ziyara a kasar Afghanistan a jiya litini domin ganawa da shuwagabanin kasar ta Afghnistan da kuma dakarun kasar Amurka domin ci gaba da tattaunawa akan yarjejeniyar kawo da zaman lahiya.