VOA60 Duniya: Kungiyar Chelsea Ta Sayi Dan Wasan Amurka Christian Pulisic Daga Kungiyar Borussia Dortmund Kan Farashin Dala Miliyan 73.2

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar Chelsea ta sayi dan wasan Amurka Christian Pulisic daga kungiyar Borussia Dortmund kan farashin Dala miliyan 73.2.