VOA60 DUNIYA: Kasar Iran na shirin aiwatar da hukuncin kisan kai kan wani dan leken asirin Amurka na CIA

Your browser doesn’t support HTML5

Iran na shirin aiwatar da hukuncin kisan kai kan wani dan leken asiri. Ana zarginsa da laifin kwarmata bayanan shirin nukiliyar kasar ta Ira ga hukumar leken asirin Amurka ta CIA.