VOA60 DUNIYA: Kamfanin Apple, Ya Cire Wata Manhajar Wayoyin Zamani Dake Taimakawa Masu Gwagwarmayar Hong Kong

Your browser doesn’t support HTML5

Kamfanin Apple, ya cire wata manhajar wayoyin zamani dake baiwa masu gwagwarmayar Hong Kong damar bada rahoton zurga-zurgar jami’an ‘yan sanda daga rubun manhajarsa ta yanar gizo bayan da wata jarida mallakar gwamnatin China ta zargi Apple da taka rawa wajen aikata munanan dabi’u.