VOA60 DUNIYA: Jami'an Turkiyya Sun Ce Shugaba Rejep Tayyip Erdowan, Zai Gana Da Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Mike Pence

Your browser doesn’t support HTML5

Jami'an Turkiyya sun ce Shugaba Rejep Tayyip Erdowan, zai gana da Mataimakin Shugaban Kasar Mike Pence da Sakataren Harkokin Wajen Mike Pompeo bayan sun isa Turkiyya don matsa lamba kan dakatar da mamayar da Turkiyya ke yi a arewa maso gabashin Siriya.