VOA60 DUNIYA: Jami'an Kasar Kenya Sunce Yawancin Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Ambaliyar Ruwa A Yammacin Kasar Ya Kai 65

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Kenya, jami'ai a kasar na cewa yawancin wadanda suka mutu sanadiyyar ambaliyar ruwa a yammacin kasar ya kai 65, yayın da gwaman jihar Pokot wadda ta fi kowane yanki lalacewa ke cewa mutane fiya da dubu 80 ne lamarin ya shafa.