VOA60 DUNIYA:Israel: Firai Minista Benjamin Netanyahu, Ya Ce Zai Ci Gaba Da Mulkar Islara’ila Har Tsawon Shekaru Masu Yawa

Your browser doesn’t support HTML5

Israel: firai Minista Benjamin Netanyahu, wanda fuskantar tuhuma kan zargin laifin cin hanci da rashawa, Ya ce zai ci gaba da mulkar islara’ila har tsawon shekaru masu yawa.