VOA60 Duniya: Gwamnatin Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya Ta Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Samar Da Zaman Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta sanya hannu kan yarjejeniyar samar da zaman lafiya da kungiyoyi ‘yan bindiga 14 a jiya Laraba bayan makonnin da aka yi ana tattaunawa.