VOA60 DUNIYA: Gwamnatin Amurka Tace Za Ta Janye Dukkan Ma’aikatantan Diplomasiyyarta A Ofishin Jakadancinta Dake Kasar Venezuela

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnatin Amurka tace za ta janye dukkan ma’aikatantan diplomasiyyarta a ofishin jakadancinta dake kasar Venezuela. Inda ta jaddada cewa janye ma’aikatan ya zama wajibi ne a sanadin tabarbarewar al’amurra a Venezuela.