VOA60 DUNIYA: Firayim Ministan Burtaniya Boris Johnson, Wanda Ya Kamu Da Cutar Coronavirus, Na Ci Gaba Da Fama Da Zazzabi Mai Zafi
Your browser doesn’t support HTML5
Biritaniya: Firayim Ministan Burtaniya Boris Johnson, wanda ya kamu da cutar coronavirus a makon da ya gabata, ya na ci gaba da zama a asibiti a Litinin din nan, bayan ya ci gaba da fama da zazzabi mai zafi.